Old school Easter eggs.
Sharfadi Technology Nigeria
→Home
Wapblog shima site ne me kyau kuma mafi sauki shiga nan domin ganin irin sa.
*Shiga nan*

Da Farko zaka je Www.mywapblog.com
www.mywapblog.com

Idan kaje se ka shiga Register zaka ga An rubuta:-
« Home| Sign In»

Register

Username

Your blog URL will be:USERNAME. mywapblog.com

Change Domain

Password

Retype Password

Your Name

Your Email

Security

(Enter this into the box below)

By filling this form and clicking on "Register" you agree with our Terms of Service

Register

© 2008 - 2015 MyWapBlog.com
Terms Of Service

seka ciccike User name dinka shi ze zama sunan website din ka misali idan ka sa:-

Lawalbilbis a User Name
;To site din ka ze tashi:

Lawalbilbis.mywapblog.com

wajen Domain din nan shi wapblog yana da dan go gi kamar haka misali mu dauka User Name din mu 'Lawal':-

Www.Lawal.mywapblog.com
Www.Lawal.heck.in
Www,Lawalpun.bz
Www.Lawal,Faa.Im
Www.Lawal.mwb.im
Www.Lawal.Yu.tl
Www.Lawal.mwb.id.com
Www.Lawal.Indonesiaz.com

Dukkan wadannan mywapblog ya hada su.

To Idan ka za6i wanda kake so ka cike se ka shiga 'Register' shikenan ka bude Wap Blog.

Bayan ka gama Budewa kana so ka fara aikin tsara shi to zakaje www.mywapblog.com kayi Login Idan kuma daman yana kai shikenan,

Bayan kayi Login zaka ga An rubuta 'DashBord' a sama se ka shiga zaka qara ganin wata se ka shiga zaka ga An rubuta:-

« Overview| Feedback| Visit Blog»

Dashboard

Add
Post
File
Blogroll
Category
Edit
Post
Comment
Guestbook
File
Setting

Appearance

Theme
Navigation Menu
Ads
Social
Chat Room
Forum
Follow
Connect
Blog Catalog

Miscellaneous

Contact Us
Domain Parking
Blog Verification
Traffic Statistics
Help
Credits
Sign Out

© 2008 - 2015 MyWapBlog.com
Terms Of Service

Ka shiga nan domin zuwa can kai tsaye Idan ka riga kayi Register

Wadannan sune Abubuwan da zamuyi magana akan su Ammana yanzu zamu dauki mafi muhimmanci muyi magana akai idan yaso daga baya ma ciga ba,

Post = Guri ne da zakayi posting din rubutu a site dinka,

File = Guri ne da zaka yi Uploading din File hotuna Audio d.s

Setting = Guri ne da zaka saita gaba daya Blog din sannan ka dora Hoto duka anan,

Categoreis = Guri ne da Ake qirqirar FOLDER.

Blogroll = Guri ne da Ake saka Link a qasan shafi.

Navigation Menu = Guri ne da'ake sanya 'Code' shine ake ado a cikin sa,

Zamu tsaya anan zamu cigaba Insha Allah kayi rejister damu domin ci gaba da samun bayanai,

*Koma Saman Shafi*
*Yi Register da mu*
* This is private forum. You have to be approved by administrator to view it.
Bloggers Chat Group
Please log in or sign up to chat

→Menu
→Home Page
→Duniyar Face Book
→Yadda zaka bude E-mail
→Wayar Hannu
→Internet Cheat
→Yadda zaka bude word press website
→Yadda zaka bude wapblog website
→Yadda zaka bude Xtgem website
→Website Code
→Website Colour Code
ISLAMIC DATE
phpimg2.php?it=rect&ic=
phpimg2.php?it&ic=yellow
| Manufofinmu |Tuntube mu |→Zaka iya bina ta Facebook